Mohab El-Kordy
Appearance
| mutum | |
|
| |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Ƙasar asali | Misra |
| Country for sport (en) | Misra |
| Shekarun haihuwa | 21 ga Maris, 1997 |
| Wurin haihuwa | Giza |
| Yaren haihuwa |
Egyptian Arabic (en) |
| Harsuna |
Larabci da Egyptian Arabic (en) |
| Sana'a |
competitive diver (en) |
| Ilimi a | Jami'ar Helwan |
| Wasa |
diving (en) |
| Participant in (en) |
2016 Summer Olympics (en) |

Mohab El-Kordy (an haife shi ranar 21 ga watan Maris ɗin shekarar alif 1997) ɗan ƙasar Masar ne mai nutsewa. Ya yi takara a dandalin mita 10 na maza a gasar Olympics ta bazarar 2016,[1] inda ya ƙare na 28 a cikin 28 masu fafatawa.