Mohamed Abdelmonem
Appearance
|
| |||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
| Haihuwa | Zagazig, 1 ga Faburairu, 1999 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Misra | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa |
centre-back (en) | ||||||||||||||||||
| Tsayi | 184 cm | ||||||||||||||||||



Mohamed Abdelmonem El-Sayed Mohamed Ahmed (An haife shi 1 ga fabrairu 1999) ya kasance ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Kasar Masar wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga Al Ahly da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Masar. Abdelmonem ya buga wasan karshe na 2021 na AFCON da kasar Senegal[1]