Mohamed Abo Sheashaa
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Misra, 1 ga Janairu, 1987 (39 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||
Mohamed Abo Sheashaa (an haife shi a 26 ga Yunin shekarar 1988) shi ne dan kwallon Masar wanda ke taka leda a Beni Suef a matsayin dan wasan tsakiya. Ya kasance yana buga tsakiya a kwallon kafa.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]
Hanyoyin haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Mohamed Abo Sheashaa at Soccerway