Mohamed Kodar Maideen
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Indiya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
Dravida Munnetra Kazhagam (en) | ||
Mohamed Kodar Maideen ɗan siyasan Indiya ne kuma tsohon memba a majalisar dokoki . An zabe shi zuwa majalisar dokokin Tamil Nadu a matsayin dan takarar Dravida Munnetra Kazhagam daga mazabar Palayamkottai a zaben 1996 .