Mohammad Aliyu Datti

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Mohammed Aliyu Datti (an haife shi 14 ga Maris 1982) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ya taka leda a matsayin mai buga gaba.[1]

Farkon rayuwa da karatu[gyara sashe | gyara masomin]

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Aliyu ya fara aiki da Padova.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Nigeria, Media (2018-06-08). "Biography Of Mohammed Aliyu Datti (Footballer)". Media Nigeria (in Turanci). Archived from the original on 2021-10-03. Retrieved 2020-05-30.