Jump to content

Mohammed Ibrahim Idris

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mohammed Ibrahim Idris
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

6 ga Yuni, 2011 -
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Mutuwa 2024
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Mohammed Ibrahim Idris ɗan siyasan Najeriya ne. Ya kasance tsohon ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Ankpa, Omala da Olamaboro na jihar Kogi a majalisar wakilai ta ƙasa daga shekarun 2011 zuwa 2015. [1] Ya mutu a ranar 10 ga watan Afrilu, 2024.

Rayuwa ta sirri

[gyara sashe | gyara masomin]

Mohammed ɗa ne ga tsohon gwamnan jihar Kogi, Ibrahim Idris. [2]

A ranar 10 ga watan Afrilu, 2024, Mohammed ya rasu a Abuja jim kaɗan bayan Sallar Eid al-Fitr. Shuaibu Audu ne ya tabbatar da hakan a wata sanarwa da ya fitar ta hannun mai taimaka masa na musamman kan harkokin yaɗa labarai, Lizzy Okoji. [3] [4] [5]

  1. vanguard (17 April 2018). "Former Rep donates relief materials to Kogi IDP camps". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 1 January 2025.
  2. Odogun, Gbenga (12 July 2018). "Ex-Kogi Gov Idris' son leaves APC for PDP". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 1 January 2025.
  3. Jimoh, Yekini (10 April 2024). "Ex-Kogi Gov Idris' son dies in Abuja". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 1 January 2025.
  4. "Ex-Kogi gov son slumps, dies after Eid prayer in Abuja" (in Turanci). Retrieved 1 January 2025.
  5. Omole, Ayobami (12 April 2024). "Governor Ododo Condoles With Idris Over Son's Death" (in Turanci). Retrieved 1 January 2025.