Mohammed Suleiman (Dan wasan Futsal)
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | 27 Satumba 1988 (37 shekaru) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Libya | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a |
ɗan wasan ƙwallon ƙafa da futsal player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Mohamed Suleiman, (an haife shi Satumba 27, a shekara ta 1988) , ɗan wasan futsal ne na Libya.
Suleiman ya taka leda a tawagar futsal ta Libya a gasar cin kofin duniya ta Futsal ta shekara ta 2008. [1]
Girmamawa
[gyara sashe | gyara masomin]- Gasar Futsal ta Afirka:
- 2008
- Gasar Futsal ta Larabawa:
- 2007, 2008
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Mohamed Suleiman – FIFA competition record