Jump to content

Mohd Isa Shafie

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mohd Isa Shafie
Rayuwa
Haihuwa Sik (en) Fassara, 1954
ƙasa Maleziya
Mutuwa Sultan Abdul Halim Hospital (en) Fassara, 14 ga Yuni, 2023
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (bacterial infection (en) Fassara)
Karatu
Makaranta Q12706472 Fassara
(1961 - 1966)
Harsuna Kedah-Perak-Perlis-Penang Malay (en) Fassara
Malaysian Malay / Malaysian (en) Fassara
Harshen Malay
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Kyaututtuka
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Malaysian Islamic Party (en) Fassara

Mohd Isa bin Shafie (1954 - 14 Yuni 2023) ɗan siyasan Malaysia ne wanda ya yi aiki a matsayin memba na Majalisar Dokokin Jihar Kedah na mazaɓar jihar Belantek daga shekarar 1999 zuwa ta 2008 da kuma watan Mayun 2018 har zuwa mutuwarsa a cikin watan Yunin 2023.[1] Ya kasance memba na Jam'iyyar Musulunci ta Malaysia (PAS), wani ɓangare na jam'iyyar Perikatan Nasional (PN).

Mohd Isa Shafie ya rasu a ranar 14 ga watan Yunin 2023 a asibitin Sultan Abdul Halim saboda kamuwa da kwayar cuta a zuciya, huhu da koda.[2]

Sakamakon zaɓe

[gyara sashe | gyara masomin]
Kedah State Legislative Assembly[3][4]
Year Constituency Candidate Votes Pct Opponent(s) Votes Pct Ballots cast Majority Turnout
1999 N22 Belantek Mohd Isa Shafie (<b id="mwNA">PAS</b>) 6,556 52.08% Siti Meriam (UMNO) 6,031 47.92% 12,876 525 82.09%
2004 N23 Belantek Mohd Isa Shafie (<b id="mwSw">PAS</b>) 7,310 50.18% Md Salleh Ismail (UMNO) 7,259 49.82% 14,787 51 85.40%
2018 Mohd Isa Shafie (<b id="mwXw">PAS</b>) 9,600 50.52% Tajuddin Abdullah (UMNO) 7,026 36.98% 19,372 2,574 85.20%
Abdul Rashid Abdullah (AMANAH) 2,376 12.50%
  • Maleziya :
    • Knight Companion of the Order of Loyalty to the Royal House of Kedah (DSDK) – Dato' (2022)[5]
  1. "N23 Belantik". mmk.kedah.gov.my. Retrieved 16 Jun 2023.
  2. "Belantek assemblyman Mohd Isa Shafie passes away". The Star.
  3. "SEMAKAN KEPUTUSAN PILIHAN RAYA UMUM KE - 14" (in Malay). Election Commission of Malaysia. Archived from the original on 13 September 2020. Retrieved 17 May 2018.CS1 maint: unrecognized language (link) Percentage figures based on total turnout.
  4. "The Star Online GE14 in Kedah". The Star. Retrieved 24 May 2018. Percentage figures based on total turnout.
  5. "Raja Muda of Kedah Heads Sultan's birthday award list". New Straits Times. 19 June 2022.