Jump to content

Moji Solar-Wilson

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Moji Solar-Wilson
Rayuwa
Haihuwa Ijero, 1968 (55/56 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a LGBTQ rights activist (en) Fassara da babban mai gudanarwa

Moji Solar-Wilson (an haife ta a shekara ta 1968[1]) a Ijero-Ekiti a Jihar Ekiti,[2] ta kasance dillaliyar gidaje a Najeriya a Amurka, mai fafutukar hakkin LGBTQIA+, mai sharhi kan zamantakewa, kuma Shugaban Kamfanin Solar Worldwide Realty Inc.[3] A cikin 2017, ta auri abokiyarta na madigo, Margaret Wilson,[4] kuma sun zamo 'yan madigo na farko da suka fara yin aure a shariance.[5]

  1. "53-yr-old Nigerian woman marries lesbian partner in the US". Pulse Nigeria. 24 April 2017. Retrieved 16 June 2021.
  2. "Nigerian lesbian lady, Moji Solar-Wilson, shares new photo with her wife". Gistmattaz. Retrieved 16 June 2021.
  3. Odozi, Amaka (13 June 2019). "Nigerian Lesbian Lady, Moji Solar-Wilson Shares New Photo With Wife". Information Nigeria. Retrieved 16 June 2021.
  4. "Nigerian Lesbian, Moji Solar-Wilson, Shares New Photo With Her Wife – My Celebrity & I". Retrieved 16 June 2021.
  5. "An Authentic Experience". OutSmart Magazine. 3 May 2021. Retrieved 16 June 2021.