Molly Germaine Prempeh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Molly Germaine Prempeh
Rayuwa
Haihuwa Seychelles, 1947 (76/77 shekaru)
ƙasa Ghana
Sana'a
Sana'a princess (en) Fassara

Molly Germaine Prempeh (an haife ta a shekarar 1947) gimbiya ce 'yar ƙasar Seychelles. Ita 'yar Gimbiya Hugette ce kuma jikanyar Prempeh I, wanda Turawan mulkin mallaka suka kore su tare da danginsa a shekarar 1900. A cikin shekarar 2015, An san ta ziyarci Seychelles don sake saduwa da 'yan uwanta, bayan bata kusan shekaru 60 daga mahaifarta.[1][2][3][4]

Ziyarci Seychelles[gyara sashe | gyara masomin]

Germaine Prempeh an haife ta a Seychelles amma ta rayu a Kumasi, Ghana kusan shekaru 68. A watan Fabrairun 2015 ta ziyarci Seychelles a karon farko bayan bata nan na dogon lokaci don sake saduwa da iyalinta.[5][6] A lokacin da ta isa tashar jirgin sama a Praslin, dan uwanta, Marie-Rose Mahoune, 'yar mahaifiyarta Sylvia Prempeh. Lokacin da ta sadu da sauran 'yan uwanta, sun yi mamakin cewa tana iya yaren Creole. A lokacin zaman ta a Seychelles, ta ziyarci inda aka binne kakanninta a kan Seychelles da gidan bene mai hawa biyu a Le Rocher, wanda a da ake kira sansanin Ashanti.[7][8][3]

Rayuwar mutum[gyara sashe | gyara masomin]

Ita ce mahaifiyar yara shida da kaka ga jikoki goma sha huɗu.[3][7][8]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Asantehene meets Seychelles President". www.pulse.com.gh (in Turanci). 2015-04-25. Retrieved 2019-11-03.
  2. "Asantehene meets Seychelles President". www.ghanaweb.com (in Turanci). 24 April 2015. Retrieved 2019-11-03.
  3. 3.0 3.1 3.2 Ghana, News (20 February 2015). "Woman Returns From Exile After 60 years - News Ghana". News Ghana (in Turanci). Retrieved 2019-11-03.
  4. Online, Peace FM. "I Am Apolitical; I Am For Ghana Asantehene". m.peacefmonline.com (in Turanci). Retrieved 2019-11-03.
  5. "It is Carnival time in the Seychelles and it comes with royalties and beauty queens". Buzz travel | eTurboNews |Travel News (in Turanci). 2015-04-19. Retrieved 2019-11-03.
  6. Aviation; Travel; Africa, Conservation News-DAILY from Eastern; isl, the Indian Ocean; s (2015-04-19). "It is Carnival time in the Seychelles and it does not come any bigger for carnivalistas". ATC News by Prof. Dr. Wolfgang H. Thome (in Turanci). Archived from the original on 2019-11-03. Retrieved 2019-11-03.
  7. 7.0 7.1 "Back to her roots - Seychelles-born Ghanaian princess returns after more than 60 years". www.seychellesnewsagency.com. Retrieved 2019-11-03.
  8. 8.0 8.1 "Seychelles-born Ghanaian princess returns after more than 60 years - MyJoyOnline.com". www.myjoyonline.com. Archived from the original on 2019-11-16. Retrieved 2019-11-03.