Moment of Weakness
Appearance
| Moment of Weakness | |
|---|---|
![]() | |
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 1981 |
| Asalin suna | لحظة ضعف |
| Ƙasar asali | Misra |
| Characteristics | |
| Genre (en) | Fim ɗin Dirama |
| Direction and screenplay | |
| Darekta |
Said Tantawi (en) |
| 'yan wasa | |
| External links | |
|
Specialized websites
| |

Moment of Weakness (Larabci na Masar : لحظة ضعف translit : Lahzet Daaf) fim ne na wasan kwaikwayo na Sinimar Masar shekara ta 1981 wanda kuma ke tare da Salah Zulfikar da Nelly kuma Sayed Tantawy ne ya ba da umarni.[1][2]
Ƴam wasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Salah Zulfikar : Abdelghaffar Lotfy
- Nelly : Sahar
- Hussein Fahmy : Sharif Farid
- Soher Al Bably : Lula
- Abdul Hamid: Taghreed
- Salama Elias: Khalil Hamdy
- Kadreya Kamel: Om Shafaat
- Lamia Yousry: Yarinyar
Magana
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Armes, Roy (2008). Dictionary of African Filmmakers. ISBN 978-0253351166.
- ↑ "La7Zat Da3F Film - 1981 - Dhliz - Leading Egyptian movie and artist database". dhliz.com. Retrieved 2021-09-13.
