Mompati Thuma

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mompati Thuma
Rayuwa
Haihuwa Francistown (en) Fassara, 5 ga Afirilu, 1980 (44 shekaru)
ƙasa Botswana
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Botswana national football team (en) Fassara2004-2013731
Mogoditshane Fighters (en) Fassara2004-2007
Botswana Defence Force XI FC (en) Fassara2007-2013
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 182 cm

Mompati Thuma (an haife shi a ranar 5 ga watan Afrilu 1981) ɗan ƙwallon ƙafa ne na Botswana. A halin yanzu yana taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Botswana Defence Force XI a gasar Premier ta Botswana.[1]

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Ya buga wa Botswana wasanni 84 tun da ya fara buga wasa a shekara ta 2004, wanda hakan ya sa ya zama dan wasan da ya fi taka leda a kasar.[2]

Rayuwa ta sirri[gyara sashe | gyara masomin]

Mompati Thuma dan gida ne mai mutane uku kuma ɗa tilo daga danginsa.[ana buƙatar hujja] yayi aiki a matsayin jami'in gwamnati da soja.[ana buƙatar hujja]Ya kasance yana buga wasan karate a matsayin wasan da ya fi so, wanda ya ke makarantar firamare.[ana buƙatar hujja]

Kididdiga[gyara sashe | gyara masomin]

Kwallayen kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

# Kwanan wata Wuri Abokin hamayya Ci Sakamako Gasa
1 27 Oktoba 2010 Lobatse Stadium, Lobatse, Botswana </img> Swaziland 2-0 Nasara Sada zumunci
Daidai kamar na 13 Janairu 2017 [3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Mompati Thuma at National-Football-Teams.com
  2. "Players with 100+ Caps and 30+ International Goals" . RSSSF. Retrieved 27 March 2018.
  3. Mompati Thuma - International Appearances - RSSSF