Jump to content

Mona Ghoneim

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mona Ghoneim
Rayuwa
Haihuwa Kairo, 1955 (68/69 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Makaranta Cairo Conservatoire (en) Fassara
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a mai rubuta kiɗa da pianist (en) Fassara
Kayan kida piano (en) Fassara

Mona Ghoneim larabci: منى غنيم; b. 1955; Sunan farko wanda kuma ake rubuta shi Mauna) mawaƙiya ce na kiɗan gargajiya na zamani da ɗan pian 'yar kasar Masar. Ta kasance memba na gungun salon wakan na ƙarni na uku.

Ghoneim ta yi karatun fiyano tare da E. Puglisi kuma ta yi karatu tare da Gamal Abdel-Rahim a Conservatoire na Alkahira tun daga 1962; Ta kammala karatunta na digiri a a waka cikin shekara ta 1977 sannan kuma a 1978 ta samu digiri a kidan fiyano. Ta sami digiri na uku daga Jami'ar Kiɗa da Fasaha, Vienna, kuma tana aiki a matsayin farfesa a Sashen Gudanarwa da Haɗa a Cairo Conservatoire. Ta auri Rageh Daoud (b. 1954), wanda shi ma mawaki ne na Masar.

Ita ta rera wakokin chamba, sauti, da na fiyano, da kuma kiɗa a fim ɗin gaskiya wato Desert Safari.

  • Fantasia don fiyano da kuma orchestra

Hanyoyin hadi na Waje

[gyara sashe | gyara masomin]