Jump to content

Moruf Akinderu Fatai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Moruf Akinderu Fatai ɗan siyasan Najeriya ne. Ya kasance ɗan majalisar wakilai a majalisar wakilai ta ƙasa, mai wakiltar mazaɓar Oshodi-Isolo na jihar Legas a majalisa ta 7 daga shekarun 2011 zuwa 2015. A shekarar 2023 aka rantsar da shi a matsayin kwamishinan gidaje a jihar Legas. [1] [2] [3]

  1. Adebanjo, Tajudeen (2024-07-30). "Akinderu-Fatai again wins Commissioner of the Year". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2024-12-30.
  2. Olujinmi, David (2024-06-26). "There is a 2.3 million housing gap in Lagos – Lagos State Housing Commissioner". Nairametrics (in Turanci). Retrieved 2024-12-30.
  3. "Lagos state commissioners: Sanwo-Olu swear in 37 pipo wey state lawmakers confam". BBC News Pidgin. 2023-09-13. Retrieved 2024-12-30.