Jump to content

Mounir Benamadi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mounir Benamadi
Rayuwa
Haihuwa 5 ga Afirilu, 1982 (42 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara
Nauyi 66 kg
Tsayi 168 cm

Mounir Benamadi ( Larabci: منير بن أمادي‎; an haife shi ranar 5 ga watan Afrilu, 1982) ɗan wasan Judoka ɗan ƙasar Aljeriya, wanda ya taka leda a rukunin rabin nauyi (half-lightweight). [1] Ya ci lambar zinare a rukuninsa a gasar All-Africa Games na shekarar 2007 a Algiers, da azurfa a gasar Judo ta Afirka ta shekarar 2008 a Agadir.[2]

Benamadi ya wakilci Aljeriya a gasar Olympics ta bazara a shekarar 2008 a birnin Beijing, inda ya yi takara ajin rabin nauyi na maza (66). kg). Ya doke Steven Brown na Australia a zagayen farko na share fage, kafin ya yi rashin nasara a wasansa na gaba da koka guda ga Mirali Sharipov na Uzbekistan.[3]

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Mounir Benamadi". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 23 December 2012.
  2. Aflou, Lyes (15 July 2007). "All Africa games: Algeria shines in judo, swimming" . Magharebia. Retrieved 23 December 2012.
  3. "Men's Half Lightweight (66kg/145 lbs) Preliminaries" . NBC Olympics . Archived from the original on 3 January 2014. Retrieved 23 December 2012.