Jump to content

Moussa Traoré (dan wasan kwallon kafa)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Moussa Traoré (dan wasan kwallon kafa)
Rayuwa
Haihuwa Treichville (en) Fassara, 25 Disamba 1971 (52 shekaru)
ƙasa Ivory Coast
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Stade Rennais F.C. (en) Fassara1990-1991
Rio Sport d'Anyama (en) Fassara1990-1990
Olympique Alès (en) Fassara1991-1996
  Angers SCO (en) Fassara1996-1997
US Créteil-Lusitanos (en) Fassara1999-2000
US Stade Tamponnaise (en) Fassara2003-2007
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 174 cm
traore
Moussa Traoré (dan wasan kwallon kafa)

Moussa Traoré (An haife shi 25 ga watan Disambar shekara ta 1971), [1] tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ivory Coast wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan gaba .

Traoré ya fara aikinsa a Ivory Coast a Rio Sport a Anyama .

A shekarar 1987, ya lashe lambar yabo ta Golden Shoe a gasar cin kofin duniya ta FIFA U-17 .[2]

Ya koma Faransa tun yana matashi don ci gaba da wasansa a shekarar 1990. Daga baya, ya zama memba a tawagar Ivory Coast da ta lashe gasar cin kofin Afrika a shekarar 1992. Ya taka leda a karin gasa guda biyu na nahiyar a shekarar 1996 da 1998 don giwaye. Ya kuma taka leda a wani kamfen da bai yi nasara ba don samun cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA ta shekarar 1994.[1]

  1. 1.0 1.1 Moussa TraoréFIFA competition record
  2. "Canada 1987: USSR best by far". FIFA.com. Retrieved 17 July 2013.