Moustapha Beye

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Moustapha Beye
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 6 ga Augusta, 1995 (28 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Novara Calcio (en) Fassara-
  ACR Siena 1904 (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Moustapha Beye (an haife shi 6 ga watan Agusta shekara ta 1995), wanda aka akafi sani sa wato da Moustapha Beye, ɗan wasan ƙwallon ƙafane dake ƙasar Senegal Kuma yakasan ce yana buga wa Floriana a gasar Premier ta Malta .

Klub din[gyara sashe | gyara masomin]

Shi ne wanda yafara zama dan wasa na farko a gasar Serie a ranar 13 ga watan yuni shekara ta 2014.

Yakasan ce yana buga wasa ne tun a watan Yulin shekara ta 2018, yayi gogwar Mayan buga wasa a kungiyar Pau FC ta kasar Faransa wacce ke rike da kambun zakara .

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]