Mowo, Badagry
Appearance
Mowo, Badagry | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | jahar Lagos | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Mowo birni ne, da ke a yankin Badagry, Jihar Legas, a kudu maso yammacin Najeriya. Garin yana da 'yan kilomita kaɗan daga iyakar Seme mai yawan jama'a kusan 78,897.[1] Mazauna garin ‘yan kasuwa ne da galibi ke yin kasuwanci a kan iyakar Seme.[2] A watan Disambar 2013, an ba da rahoton cewa, ‘yan sandan Najeriya sun rusa gine-gine 600 da aka gina a kan fili mai fadin hekta 65.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Berger Auto Dealers Set to Relocate to Mowo Town, Badagry". shippingposition.com.ng. Retrieved 16 April 2015.
- ↑ Walker, S. A. (1847). The Church of England mission in Sierra Leone. google.co.uk. ISBN 9785871861943. Retrieved 16 April 2015.
- ↑ "Police demolish 600 structures in Badagry". Vanguard News. Retrieved 16 April 2015.