Muhammad Mustapha Abdullahi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Muhammad Mustapha Abdallah (an haife shi a ranar 13 ga watan Nuwamban 1954) Kanar sojan Najeriya mai ritaya ne wanda ya riƙe muƙamin shugaban hukumar yaƙi da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa da shugaba Muhammadu Buhari ya naɗa a kan muƙamin a ranar 11 ga watan Janairun 2016.[1][2][3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://sunnewsonline.com/new/buhari-appoints-abdallah-as-new-ndlea-boss/[permanent dead link]
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2016-01-21. Retrieved 2023-03-15.
  3. https://thenationonlineng.net/abdallah-is-new-ndlea-chairmanceo/