Jump to content

Muhammadu Maiturare Dan Ahmad Atiku

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Muhammadu Maiturare Dan Ahmad Atiku
Rayuwa
Mutuwa Jahar Nasarawa Sokoto, 17 ga Yuni, 1924
Sana'a
Sana'a Sultan na Sokoto

Muhammadu Maiturare Ɗan Ahmad Atiku (Haihuwa da Rasuwa:(1851 – 1924) shine Sultan na 14 a Kalifofin Daular Musulunci ta Sokoto.[1]

An haife shi a shekarar alib 1854, lokacin Kalifancin Aliyu Babba a Garin Chimmola.

An naɗa Maiturare a matsayin Sultan din Sokoto a lokacin yana da shekara 61 a shekarar alib 1915. Yayi mulki ko kuma Kalifancin tsawon shekara 9 wa innan shekaru su ya dauka wajen Kalifancinsa. Allah yayi mashi rasuwa a watan June, a ranar 17, a shekara alib 1924, a lokacin yana da shekara 70 a rayuwar sa. An kuma binne shi a Hubbare na Shehu Usman Bin Fodio tare da sauran Kalifofi wa indkuma a suka zo kafin shi. Maiturare shine da guda daya wanda mahaifiyarsa ta haifa. Wacce aka fi sani da Hauwa’u wacce aka auro daga Sokoto.Yayi rayuwarsa a Garin Chimmula, shi jika ne ga Khalifa Ahmadu Mai Chimmula da kuma Abubakar Atiku Bn Shehu Dan Fodio.[1].

  • Bobboyi, H., Yakubu, Mahmud.(2006). The Sokoto Caliphate: history and legacies, 1804-2004, 1st Ed. Kaduna, Nigeria:Arewa House. ISBN 978-135-166-7
  • Hamman, Mahmoud, 1950- (2007). The Middle Benue region and the Sokoto Jihad, 1812-1869 : the impact of the establishment of the Emirate of Muri. Kaduna: Arewa House, Ahmadu Bello University. ISBN 978-125-085-2. OCLC 238787986.
  • Usman Muhammad Bugaje. The Tradition of Tajdeed in West Africa: An Overview International Seminar on Intellectual Tradition in the Sokoto Caliphate & Borno. Center for Islamic Studies, University of Sokoto (June 1987)
  • Hugh A.S. Johnston . Fulani Empire of Sokoto. Oxford: 1967. ISBN 0-19-215428-1.
  • S. J. Hogben and A. H. M. Kirk-Greene, The Emirates of Northern Nigeria, Oxford: 1966.
  • Kabir, Hajara Muhammad,. Northern women development. [Nigeria]. ISBN 978-978-906-469-4. OCLC 890820657.
  1. 1.0 1.1 Kabir, Hajara Muhammad,. Northern women development.[Nigeria]. p.p 148-150 ISBN 978-978-906-469-4