Muizuddin Bahram

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Muizuddin Bahram
Sultan of Hindustan (Sultan of Delhi) (en) Fassara

15 Oktoba 1240 - 10 Mayu 1242
Razia Sultana (en) Fassara - Ala-ud-Din Masud Shah (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Delhi, 9 ga Yuli, 1212
Mutuwa Delhi, 15 Mayu 1242
Ƴan uwa
Mahaifi Iltutmish
Ahali Nasiruddin Mahmud (en) Fassara da Razia Sultana (en) Fassara
Yare Mamluk sultanate (en) Fassara
Sana'a
Imani
Addini Mabiya Sunnah
alamar amsarauta Bahram shar
taswiar daular Mangol

Muizuddin Bahram shine sarki na shida daga cikin sarakunan masarautar Mamluk, wanda yayi mulkin sa a shekarar (1240-42) milladiyya. Muizuddin da ne ga Shamsuddin Iltutmish (1210-420 kuma dan uwa ga sarki Razia (1236-40) [1]

lokacin da sarki Raziya ya mutu sai Muizudinn bahram ya nada kansa amatsayin sabon sarki da taimakon wasu hakimai guda arba'in, Alokaci kanwar sa batanan tana garin Bathinda, Data sami labarin abundayafaru amasarautar sai ta fara kokarin yadda zata kwace sarautar daga wurin dan uwanta Muizudinn bahram da taimakon mijinta da ake kira Altunya, wanda yakasan ce hakimine a masarauta, amma hakarsu bataa cimma ruwaba domin an kama su kuma a ka kore su daga garin. duda wannan shekaru biyu da fara mulkin sa aka sami rabuwar kawunan hakiman sa , suka rin rigin gimu a tsakanin su, a daidai wannan lokacin ne wasu daga cikin sojojin sa sukayi masa kisan gilla a atan mayu na shekarar (1242), dayan mutuwar sa sai dan-dan-uwarsa Alauddin Mas'ud ya gajeshi. [2]

Za a iya cewa masarautar nan data samo asali a kasar Sin ta taka muhimmiyar rawa wuri faduwar wannan sarkin domin wani sarki daga masarauta Mongol da ake kira da Ögedei Khan ya aika kamodojisa biyu; dayir wanda kamandan sa nea garin Ghazi da kuma Menggetu wanda shima kwamanda ne a Kunduz a lokaci damina, wanda a shekarar (1241 ) dakarun na Mongol ska kama tsubirin Indus kuma suka kewaywe karin Lahore.a 30 gawata disammaba dakarun mMangol suka ragar gaza garin, sakamakon rashi karfin da zai tunkari mayakan mangul sai hakiman nan hudu suka tafi dashi zuwa garin Delhi [3] suka kashe shi. Lokacin da wadannan sojojin suka kashe sarki Razia a shekarar (1240) sai wadanna hakiman arba'in suka nada Iltutmish amatsayin sarki wanda da ne na uku ga marigayin sarki,bayan nadin sa sai hakiman suka nemi manya manya matsayai a wannan masarauta ta Bahram, hakan ya kaisu ga nada wani da ake kira da Aitgeet a matsayim maitaimakawa ga bahrim Shah kuma sai da shi za a rinka yanke kowanne hukun ci na wannan masarautar.

Anazarci[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Sen, Sailendra (2013). A Textbook of Medieval Indian History. Primus Books. pp. 74–76. ISBN 978-9-38060-734-4."
  2. "المماليك في دلهي تاريخ الحكام والسلالات الحاكمة نسخة محفوظة 09 مايو 2017 على موقع واي باك مشين."
  3. Islamic Culture Board-Islamic culture, p.256"