Jump to content

Musa Guel

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Musa Guel
Rayuwa
Cikakken suna Moussa Yann Cédric Guel
Haihuwa Cocody (en) Fassara, 23 ga Yuni, 1999 (25 shekaru)
ƙasa Ivory Coast
Faransa
Ƴan uwa
Mahaifi Tchiressoua Guel
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
F.C. Lorient (en) Fassara1 ga Yuli, 2018-9 ga Yuli, 2020
Valenciennes F.C. (en) Fassara9 ga Yuli, 2020-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Moussa Guel (an haife shi a shekara ta 1999), ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Ivory Coast wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba a ƙungiyar Samsunspor ta Turkiyya.

tarihin Rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Guel ya fara taka leda tun yana dan shekara biyar, amma a hukumance ya koma FC Lorient a shekara ta, 2009, yana dan shekara goma. Ya buga wasansa na farko na ƙwararru don Lorient a cikin 2-1 Ligue 2 nasara akan FC Sochaux-Montbéliard a ranar 8 ga watan Disambar a shekara ta, 2017.[1]

Bayan bugawa Red Star wasa aro a kakar shekarar 2021 zuwa 2022, a ranar 6 ga watan Yulin shekarar, 2022 Guel ya koma kungiyar na dindindin.[2]


Ya sanya hannu a Samsunspor a watan Janairun shekara ta, 2023.[3]

Rayuwa ta sirri

[gyara sashe | gyara masomin]

Mahaifin Guel, Tchiressoua Guel, shi ma ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma ya wakilci tawagar ƙasar Ivory Coast .[4]

  1. "LFP.fr - Ligue de Football Professionnel - Domino's Ligue 2 - Saison 2017/2018 - 18ème journée - FC Lorient / FC Sochaux-Montbéliard". www.lfp.fr.
  2. "MOUSSA GUEL REJOINT DÉFINITIVEMENT LE RED STAR FC !" (in Faransanci). Red Star. 6 July 2022. Retrieved 12 July 2022.
  3. "RED STAR : MOUSSA GUEL TRANSFÉRÉ EN 2ÈME DIVISION TURQUE (OFF)" (in Faransanci). foot-national.com. 11 January 2023. Retrieved 1 February 2023.
  4. "Moussa Guel sur les traces de son père".

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]