Jump to content

Jerin gudummuwar edita Cedricsoarez

A user with 6 edits. Account created on 21 ga Maris, 2023.
Nemo gudummuwafadadarugujewa
⧼contribs-top⧽
⧼contribs-date⧽

22 ga Maris, 2023

  • 20:3320:33, 22 ga Maris, 2023 bamban tarihi +287 N Lorenzo InsigneSabon shafi: '''Lorenzo Insigne'' Haifaffen dan qasar italiya ne Wanda ya shafe yawancin xamansa anan qasar italiya tare da qungiyar qwallan qafa ta napoli a qasar italiya. Babban dan wasa ne Wanda ke buga gaba a hagu Ana LA a kari da yana daya daga cikin manyan yan wasan fake cin qwallo daga nesa
  • 20:3020:30, 22 ga Maris, 2023 bamban tarihi +276 N Davide AstoriSabon shafi: ''''Davide Astori' Dan wasan qwallan qafa ne Wanda ke taka leda a matsayin dan baya na tsakiya kuma haifaffen dan qasar italiya. An haifeshi bakwai ga watan janairin shekarai alif Dari Tara da tamanin da bakwai ya mutu a hudu ga watan Maris shekarai dubu biyu da sha takwas
  • 20:2420:24, 22 ga Maris, 2023 bamban tarihi +180 N Christian BaleSabon shafi: ''''Christian Bale' Qwararren dan wasan kwaikwayone haifaffen dan qasar burtaniya. Ya samu kyaututtuka da Dana da lanbar yavo yana da shekaru hamsin da Tara a duniya a yanxu haka
  • 20:2120:21, 22 ga Maris, 2023 bamban tarihi +151 N Cristhian StuaniSabon shafi: '''Cristhian Stuani'' Haifaffen dan qasar Uruguay ne Wanda ke taka leda a matsayin dan wasa na gaba a qungiyar kwallon kava ta girona a qasar sipaniya
  • 20:1920:19, 22 ga Maris, 2023 bamban tarihi +177 N Cédric SoaresSabon shafi: '''Cédric Soares'' Cedric soares Babban dan wasa ne haifaffen qasar Portugal Wanda ke taka leda a matsayin Dan wasa na baya na daba a burtaniya qungiyar qwallan qafa ta fulham

21 ga Maris, 2023