Jump to content

Davide Astori

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Davide Astori
Rayuwa
HaihuwaSan Giovanni Bianco (en) Fassara, 7 ga Janairu, 1987
ƙasaItaliya
MutuwaUdine (en) Fassara, 4 ga Maris, 2018
Yanayin mutuwaSababi na ainihi (Ciwon zuciya)
Karatu
HarsunaItaliyanci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  ACF Fiorentina (en) Fassara-
  Italy national under-18 football team (en) Fassara2004-200540
A.S. Pizzighettone (en) Fassara2006-2007251
  A.C. Milan2006-200800
  U.S. Pergolettese 1932 (en) Fassara2006-2007251
US Cremonese (en) Fassara2007-2008310
  Cagliari Calcio (en) Fassara2008-20141743
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ƙasa ta Italiya2011-
  AS Roma (en) Fassara2014-2015241
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga baya
Lamban wasa13
Nauyi80 Kilogram
Tsayi189 cm


Davide Astori acikin filin wasa
Davide Astori acikin tawagan wasa

Davide Astori, (an haifeshi ranar 7 ga watan Janairu 1987 - zuwa 4 ga watan Maris 2018), dan wasan kwallan kafa ne, wanda ke taka leda a matsayin dan baya na tsakiya kuma haifaffen dan kasar Italiya ne.