Mutanen Avatime

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mutanen Avatime
Yankuna masu yawan jama'a
Ghana

Avatime mutanen Akan ne da ke zaune a yankin Volta na Ghana. Tarihi ya nuna cewa su Ahanta ne da suka yi hijira zuwa yankin Volta.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  • Olson, James Stuart (1996). The peoples of Africa: an ethnohistorical dictionary. Santa Barbara, CA: Greenwood Press. p. 44. ISBN 978-0-313-27918-8. Retrieved 18 April 2010.