Mutanen Kusasi
Appearance
| |
Yankuna masu yawan jama'a | |
---|---|
Burkina Faso da Ghana |
Mutanen Kusasi (var. Kusaasi) ƙabila ce a arewacin Ghana da kudancin Burkina Faso. Suna jin Kusaal, yaren Gur.[1]
Biki
[gyara sashe | gyara masomin]Mutanen Kusasi na bikin Samanpiid.[2] Ana amfani da wannan biki ne domin godiya ga Allah da aka samu girbi mai yawa a lokacin noma.[2][3] An fara gudanar da bikin ne a shekarar 1987.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Kusaal language. Ethnologue.com.
- ↑ 2.0 2.1 "Rawlings calls for cabinet reshuffle". www.ghanaweb.com. Archived from the original on 30 December 2013. Retrieved 30 December 2013.
- ↑ 3.0 3.1 "Mahama's appointees not correct - Rawlings". myjoyonline.com. Archived from the original on 30 December 2013. Retrieved 30 December 2013.