My Aunt's Theory
Appearance
| My Aunt's Theory | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 2013 |
| Asalin suna | نظرية عمتي |
| Asalin harshe | Larabci |
| Ƙasar asali | Misra |
| Characteristics | |
| Genre (en) |
comedy film (en) |
| Launi |
color (en) |
| Direction and screenplay | |
| Marubin wasannin kwaykwayo |
Omar Taher (en) |
| 'yan wasa | |
| External links | |
| the-theory-of-my-aunt.com | |
|
Specialized websites
| |
My Aunt's Theory (Larabci: نظرية عمتى) fim din barkwanci ne wanda Akram Farid ya bada umarni.[1] Fim ɗin dai sun haɗa da Lebleba da Hassan Al Radad (wanda ya yi wasu jarumai guda uku),[2] kuma ya bi wata mata da ke kokarin jawo hankalin mai gabatar da shirin da ta yi gyara.
Labari
[gyara sashe | gyara masomin]Fim ɗin ya biyo bayan wata budurwa a kan neman cikakken namiji, bisa ga ƙa'idar innarta akan soyayya da dangantaka. A karshe ta fara soyayya da wani shahararren mai gabatar da shirye-shiryen talabijin, amma matsalarsu ta fara ne saboda shahararsa da kuma yawan masoyansa mata.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Hassan Al Raddad wiggin' out in "My Aunt's Theory"". Albawaba. Retrieved 7 January 2014.
- ↑ "Hassan rocks 3 new looks in 'Nathariat Amti'". Saudi Gazette. Archived from the original on 7 January 2014. Retrieved 7 January 2014.