Jump to content

NAPPS

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
NAPPS

NAPPS ta kasance Kungiya ce masu zaman kansu ta kasa (National Association of Proprietors of Private Schools, NAPPS) ita ce kungiya mafi girma ta makarantu masu zaman kansu a kasar Najeriya. Tana da rassa a jihohi talatin da shida, ako wacce jiha daga cikin jahohin Najeriya tana da reshe guda daya sannan kuma babban ofishin ta yana Abuja[1][2][3][4][5][6]

An kafa kungiyar ce a ranar Alhamis 25 ga watan Nuwamba shekara ta 2005 a Abuja bayan wasu tarurrukan da shugabannin kungiyoyin na makarantu masu zaman kansu suka yi a jihohi talatin da shida na tarayyar Najeriya. An kafa kungiyar ne domin inganta mu’amala da sadarwa tsakanin masu mallakar makarantu masu zaman kansu a Najeriya don kara ingancin ilimin da ake ba wa daliban dake matakin piramare da na sekandar[7][2][8][9]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-11-26. Retrieved 2022-11-26.
  2. 2.0 2.1 https://napps.com.ng/who-we-are.php
  3. [3]
  4. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-11-26. Retrieved 2022-11-26.
  5. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-11-26. Retrieved 2022-11-26.
  6. https://independent.ng/may-day-napps-laments-rising-cost-of-private-schools-seeks-freedom-for-students-in-captivity/
  7. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-11-26. Retrieved 2022-11-26.
  8. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-11-26. Retrieved 2022-11-26.
  9. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-11-26. Retrieved 2022-11-26.