Nadège Cissé (an haife shi 4 Afrilu 1997) ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce na ƙasar Ivory Coast . Ta kasance cikin tawagar 'yan wasan Ivory Coast don gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA ta 2015.[1] [2]