Nagpur
Appearance
Nagpur | ||||
---|---|---|---|---|
नागपूर (mr) | ||||
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƙasa | Indiya | |||
Jihar Indiya | Maharashtra | |||
Division of Maharashtra (en) | Nagpur division (en) | |||
District of India (en) | Nagpur district (en) | |||
Babban birnin |
Nagpur district (en) Nagpur division (en) (1861–) Central Provinces (en) (1861–) Central Provinces and Berar (en) (1936–) Madhya Pradesh (1950–1956) Nagpur kingdom (en) | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 2,405,665 | |||
• Yawan mutane | 11,035.16 mazaunan/km² | |||
Harshen gwamnati | Marati | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 218 km² | |||
Altitude (en) | 310 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1702 | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 440 001 – 440 037 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
| |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 712 | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | nagpur.gov.in |
Nagpur birni ne, da ke a jihar Maharashtra, a ƙasar Indiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimilar mutane 2,497,870. An gina birnin Nagpur a farkon karni na sha takwas bayan haifuwan annabi Issa.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Bada Taj Dargah, Nagpur
-
Kasuwar kifi ta Somwari Quarters, Nagpur
-
Nagpur Maharashtra Indiya
-
Nagpur da dare
-
Nagpur Central Museum