Nahuel Molina

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nahuel Molina
Rayuwa
Haihuwa Embalse (en) Fassara, 6 ga Afirilu, 1998 (26 shekaru)
ƙasa Lima
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Rosario Central (en) Fassara2019-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 35
Nauyi 70 kg
Tsayi 175 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Nahuel molina a gasar cin kofin duniya wasan da suka kara da Mexico

Nahuel Molina haifaffen ɗan ƙasar Argentina ne, wanda suka taka rawar gani a yayin da suka taimakawa ƙasar su don ta lashe gasar cin kofin duniya a shekara ta 2022.

An haifeshi ranar 16 ga watan Afrilu, 1998 ya fara ne daga matakin juniors a shekara ta 2016.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]