Nakhon Ratchasima

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nakhon Ratchasima
เทศบาลนครนครราชสีมา (th)


Wuri
Map
 14°58′25″N 102°04′59″E / 14.97361°N 102.08306°E / 14.97361; 102.08306
Constitutional monarchy (en) FassaraThailand
Province of Thailand (en) FassaraNakhon Ratchasima (en) Fassara
Amphoe (en) FassaraMueang Nakhon Ratchasima (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 134,440 (2014)
• Yawan mutane 3,585.07 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 37.5 km²
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1656
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 30000
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+07:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 044
Wasu abun

Yanar gizo koratcity.net
Nakhon Ratchasima.

Nakhon Ratchasima (da Thai: นครราชสีมา) birni ne, da ke a yankin Nakhon Ratchasima, a ƙasar Thailand. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, Nakhon Ratchasima tana da yawan jama'a 444,023. An gina birnin Nakhon Ratchasima a karni na sha bakwai bayan haihuwar Annabi Issa.

Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]