Kogin Nana Barya
Appearance
(an turo daga Nana Barya River)
| Kogin Nana Barya | |
|---|---|
| General information | |
| Tsawo | 363 km |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 7°58′43″N 17°43′35″E / 7.9786°N 17.7264°E |
| Kasa | Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya da Cadi |
| Hydrography (en) | |
| Watershed area (en) | 7,810 km² |
| Ruwan ruwa | Yankin Chadi |
| River mouth (en) |
Ouham River (en) |
Kogin Nana Barya kogi ne a Afirka ta Tsakiya. Ta taso ne a yammacin jamhuriyar Afrika ta tsakiya a yankin Ouham-Pendé kuma ta ratsa arewa maso gabas,wanda ya zama wani yanki na iyakar kasa da kasa tsakanin Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya da Chadi.A kasar Chadi yana kwarara cikin kogin Ouham. An ba wa Nana Barya Faunal Reserve sunan wannan Kogin.
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin sunayen koguna na Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya
