Nana Maryam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nana Maryam
Rayuwa
Sana'a

Nana Miriam mace ce ta almara a cikin tatsuniyoyi na masu farautar kogin Sorko,masu alaƙa da mutanen Zarma kuma an san su da kasancewa cikin mutanen farko da suka fara zama a bakin kogin a yankin Gao a cikin daular Songhai.Babban labarin da ke da Kuma alaƙa da Nana Maryamu shi ne yadda ta yi amfani da hikimarta da kuma sihiri don kayar da wata katuwar hippopotamus da ke barazana ga mazauna kogin. Bisa ga nau'i daban-daban mahaifinta shine Fara Makan ko Owadia.[1] Farkon fassarar labarin a cikin Ingilishi ita ce sigar da Leo Frobenius ya rubuta,[2] Masanin kidan Amurka Maud Cuney Hare ya lura da "Waƙar Nana Maryamu"a cikin 1936.[3]

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Stephen Belcher African Myths of Origin 2005 "Fono thought he was the greatest of the Sorko river-hunters. Every day he would spear three ... He learned also that Fara Makan had a daughter, Nana Miriam, and so he decided to ask for her hand in marriage. But the emissary he sent to ..."
  2. Leo Frobenius The Voice of Africa: Being an Account of the Travels of the Travels of the German Inner African Expedition in the Years 1910–1912 ." Translated by Rudolf Blind 1913 "Then Nana Miriam sent word to all the villages of the Soroko, saying : “ Leave all weapons and implements of the chase at your homes, but give good heed to all that happens in the great river and quickly bring every good catch to shore so ..."
  3. Maud Cuney-Hare Negro Musicians and their Music 1936 "From it is taken the "song of Nana Miriam," composed to celebrate the slaying of the Nilehorse. Miriam, the daughter of Owadia, primal ancestor of all the Sorko tribes, was taught all her father's magic arts. By her incantations, she killed all the ...