Jump to content

Naoto Kan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Naoto Kan
member of the House of Representatives of Japan (en) Fassara

31 Oktoba 2021 -
District: Tokyo 18th district (en) Fassara
member of the House of Representatives of Japan (en) Fassara

22 Oktoba 2017 - 14 Oktoba 2021
District: Tokyo 18th district (en) Fassara
Election: 2017 Japanese general election (en) Fassara
member of the House of Representatives of Japan (en) Fassara

14 Disamba 2014 - 28 Satumba 2017
District: Tokyo proportional representation block (en) Fassara
94. Prime Minister of Japan (en) Fassara

8 ga Yuni, 2010 - 2 Satumba 2011
Yukio Hatoyama (mul) Fassara - Yoshihiko Noda (mul) Fassara
Minister of Finance (en) Fassara

7 ga Janairu, 2010 - 8 ga Yuni, 2010
Hirohisa Fujii (en) Fassara - Yoshihiko Noda (mul) Fassara
Deputy Prime Minister of Japan (en) Fassara

16 Satumba 2009 - 8 ga Yuni, 2010
Wataru Kubo (en) Fassara - Katsuya Okada (mul) Fassara
Minister of Health and Welfare of Japan (en) Fassara

11 ga Janairu, 1996 - 7 Nuwamba, 1996
Rayuwa
Haihuwa Ube (en) Fassara, 10 Oktoba 1946 (78 shekaru)
ƙasa Japan
Ƴan uwa
Mahaifi Hisao Kan
Abokiyar zama Nobuko Kan (en) Fassara  (1970 -
Yara
Yare Mimasaka Kan (en) Fassara
Karatu
Makaranta Tokyo Institute of Technology (en) Fassara
Tokyo Metropolitan Koyamadai Senior High School (en) Fassara
Yamaguchi Prefectural Ube High School (en) Fassara
Harsuna Harshen Japan
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, university teacher (en) Fassara da theoretical physicist (en) Fassara
Employers Hosei University (en) Fassara
Mamba Q1526930 Fassara
Imani
Addini Buddha
Jam'iyar siyasa Democratic Party of Japan (en) Fassara
Socialist Democratic Federation (en) Fassara
New Party Sakigake (en) Fassara
Democratic Party of Japan (en) Fassara
Democratic Party (en) Fassara
Constitutional Democratic Party of Japan (en) Fassara
Constitutional Democratic Party of Japan (en) Fassara
n-kan.jp
Naoto kan

Naoto Kan (菅直人) An haife shi a 6 ga watan Satumba shekara ta 1946, shahararren dan siyasa kuma firayim minista na 94 na kasar Japan kuma shugaban jam'iyar Leader of the Liberal Democratic Party (LDP) tun daga shekarar 2010.

Naoto kan

Kan shine Firayim Minista na farko tun bayan murabus din Junichiro Koizumi a 2006 don yin aiki sama da shekara guda, tare da magabatansa Yukio Hatoyama, Taro Asọ, Yasuo Fukuda, da Shinzo Abe ko dai yayi murabus da wuri ko kuma ya fadi zabe. A ranar 26 ga Agusta 2011, Kan ya sanar da yin murabus. Yoshihiko Noda ya kasance wanda aka zaba a matsayin magajinsa.[1][2]

A ranar 1 ga Agustan 2012, Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-moon ya sanar da cewa Kan zai kasance daya daga cikin mambobin kwamitin koli na Majalisar Dinkin Duniya kan ajandar ci gaban bayan 2015.[3]

Rayuwa ta farko da ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Kan a Ube, Yamaguchi, babban ɗan Hisao Kan, babban darektan kamfanin kera gilashin Central Glass.[4] Ya sauke karatu a 1970 daga Cibiyar Fasaha ta Tokyo kuma ya zama mai lasisi [benrishi]] (wakilin mallaka / lauya) a cikin 1971.

Sana'ar cin abinci

[gyara sashe | gyara masomin]
Ministan Lafiya da Jin Daɗi

a cikin majalisar ministoci na Firayim Minista Ryutaro Hashimoto a 1996.

[7]

  1. Yoree Koh (29 August 2011). "Noda, the DPJ and the Giant Snowball Problem". The Wall Street Journal. Retrieved 29 August 2011.
  2. Article 6 of the Constitution of Japan
  3. Ban names high-level panel to map out 'bold' vision for future global development efforts UN News Centre. 31 July 2012. Retrieved 20 December 2013.
  4. Seijika Jinmei Jiten: Meiji-Shōwa. Nichigai Asoshiētsu (Shintei ed.). Nichigai Asoshiētsu. 2003. p. 192. ISBN 4-8169-1805-1. OCLC 54645851.CS1 maint: others (link)
  5. Japan Producer (September 2002). "Japan Producer インタビュー" (in Japananci). Japan Producer. Archived from the original on 5 June 2010. Retrieved 8 June 2010.
  6. Reiji Yoshida (5 June 2010). "All things have finally come to veteran who waited". The Japan Times. Retrieved 11 September 2010.
  7. Reiji Yoshida (5 June 2010). "All things have finally come to veteran who waited". The Japan Times. Retrieved 11 September 2010.