Napoli

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Mashigar ruwan Napoli.

Napoli birni ce, da ke a yankin Kampaniya, a ƙasar Italiya. Ita ce babban birnin ƙasar yankin Kampaniya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane 4 434 136 (miliyan huɗu da dubu dari huɗu da talatin da huɗu da dari ɗaya da talatin da shida). An gina birnin Napoli a karni na bakwai kafin haifuwan annabi Issa.