Jump to content

Nascent (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nascent (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2016
Ƙasar asali Tarayyar Amurka da Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film
During 6 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Lindsay Branham (en) Fassara
Jonathan Kasbe (en) Fassara
External links

Nascent, ɗan gajeren fim ne da a ka shirya shi a shekarar 2016 a ƙasar Afirka ta Tsakiya wanda Lindsay Branham[1] da Jon Kasbe suka bada umarni kuma Lindsay Branham suka shirya. Fim ɗin da aka yi kan yakin basasa a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya inda yara biyu, Kirista ɗaya da Musulmi ɗaya suka taru, suka sami amsoshi ga kasar da ta taba raba kan zaman lafiya ta hanyar addini.[2][3]

Fim ɗin ya fara fitowa a watan Oktoban 2016 a Amurka.[4] Fim ɗin ya sami kyakkyawan bita daga masu suka kuma ya samu amincewa a hukumance da yawa a bukukuwan fina-finai kamar, Santa Barbara International Film Festival, 2016, Big Sky Film Festival, 2016 da Women Deliver 4th Global Conference, Copenhagen, 2016.[5] A cikin shekarar 2016 a bikin Mountainfilm, fim ɗin ya sami lambar yabo mafi kyawun Cinematography.[2]

  1. "nascent – Der Film – nascent" (in Turanci). Retrieved 2021-10-07.
  2. 2.0 2.1 "Nascent". Mountainfilm (in Turanci). 2016-04-28. Retrieved 2021-10-07.
  3. "NOVO: Nascent" (in Turanci). Retrieved 2021-10-07.
  4. "Nascent: Big Sky Documentary Film Festival". www.bigskyfilmfest.org. Retrieved 2021-10-07.
  5. "Nascent: Documentary Film - Lindsay Branham". visual.lindsaybranham.com. Retrieved 2021-10-07.