Nasr Abdel Aziz Eleyan
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 1941 (83/84 shekaru) |
| Sana'a | |
| Sana'a |
painter (en) |
| Employers |
University of Jordan (en) |
Nasr Abdel Aziz Eleyan (haihuwa 1941;Larabci: نصر عبد العزيز ) mai zane ne ɗan asalin ƙasar Falasdinu, kuma farfesa, sannan mai shirya shirin talabijin. Yana zaune a birnin Amman, Jordan, inda yake koyarwa a fannin fasaha a Jami'ar Jordan.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.