Nasriganj
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƙasa | Indiya | |||
| Jihar Indiya | Bihar | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Lambar aika saƙo | 821310 | |||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 06185 | |||
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Gari ne da yake a Yankin Rohtas dake a karkashin jahar Bihar a kasar indiya. Akidayar shekarar 2011 Garin yana da jumullar mutane 23,819.
