Jump to content

Nassim Diafat

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nassim Diafat
Minister of Microbusiness (en) Fassara

4 ga Janairu, 2020 - 8 Satumba 2022
Rayuwa
Haihuwa Sétif Province (en) Fassara da Sétif (en) Fassara, 24 ga Yuli, 1983 (41 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Karatu
Harsuna Larabci
Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da civil servant (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci

Nassim Diafat (an Haife shi 24 ga Yuli shekarar 1983) Mataimakin Ministan Aljeriya ne na Masu haɓakawa. An nada shi minista a ranar 2 ga watan Janairu, shekarar 2020. An tsare shi a gidan yari a ranar 7 ga watan Afrilu, shekarar 2023 saboda tuhumar cin hanci da rashawa.

Diafat yana da Diploma a harshen Faransanci.

Diafat shine wanda ya kafa kuma darakta na Numedia Telecom kuma mamba ne na kungiyar matasan 'yan kasuwa ta kasa.

A cikin watan Janairu shekarar 2020, an nada shi Mataimakin Ministan incubators. A ranar 8 ga watan Satumba shekarar 2022 an sake shi daga gwamnati.