Ndèye Binta Diongue
Appearance
Ndèye Binta Diongue | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Dakar, 2 Mayu 1988 (36 shekaru) |
ƙasa | Senegal |
Mazauni | Saint-Maur-des-Fossés (en) |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Malamai | Daniel Levavasseur (mul) |
Sana'a | |
Sana'a | fencer (en) da fencing master (en) |
Ndèye Binta Diongue (an haife ta a ranar 2 ga watan Mayu shekara ta 1988) 'yar wasan Senegal ce. Ta shiga gasar Olympics ta bazara ta 2020 da aka gudanar a Tokyo, Japan.[1]
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Fencing - DIONGUE Ndeye Binta". Tokyo 2020 Olympics. Tokyo Organising Committee of the Olympic and Paralympic Games. Archived from the original on 24 July 2021. Retrieved 24 July 2021.