Ndèye Fatou Ndiaye
Appearance
Ndèye Fatou Ndiaye | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 21 ga Yuli, 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Senegal | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Makaranta | Hopkins High School (en) | ||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | basketball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | shooting guard (en) |
Ndèye Fatou Ndiaye (An haife ta a 21 ga Yuli 1994) ƴar wasan ƙwallon kwando ce na ƙasar Senegal don Kungiyar Kwando ta Saint-Louis da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Senegal . [1]
Ta halarci gasar cin kofin kwallon kwandon mata ta FIBA ta 2018 . [2]