Negue Djogo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Negue Djogo
Vice President of Chad (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa 2 ga Faburairu, 1932 (92 shekaru)
ƙasa Cadi
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da soja

Negue Djogo (an haifeshi ranar 2 ga watan Fabrairu, 1932) ya kasance tsohon jami'i ɗan ƙasar Chadi ne kuma ɗan siyasa.

ƊananƊan ƙabilar Sara ne da ya samu horon aiki daga Faransa a matsayin jami'i. Babban aikin sa na farko ya kasance a shekarar 1966 lokacin da yake a matsayin laftanal, wanda shugaban kasar Francois Tombalbaye dake da alhakin kafa yankin Bourkou-Ennedi-Tibesti (BET) , wanda Faransa, wato kasar da ta yi wa Chadi mulkin mallaka, kuma ta kawar da shi a shekarar 1964, wato shekaru hudu bayan samun 'yancin kan kasar. Ya kasance ɗaya daga cikin waɗanda gwamnatin Faranta ta (MRA) ta zargi su da rashin iya shugabanci a shekarar 1969, saboda raina addinin Musulunci da musamman dia, wato kudin jini.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]


Hanyoyin Hadi na waje[gyara sashe | gyara masomin]