Neil Cubie
Appearance
Neil Cubie | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 3 Nuwamba, 1932 | ||||||||||||||||||
Mutuwa | 1977 | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Neil George Cubie (an haife shi a ranar 3 ga watan Nuwamba shekara ta 1932 - Maris 1977) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ya taka Wasa a matsayin ɗan baya na dama .[1]
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]An haife shi a Cape Town, Cubie ya taka leda a Clyde, Bury, Hull City da Scarborough . [2][3][4][5]Ya kasance daya daga cikin 'yan wasan kwallon kafa uku na Afirka ta Kudu da suka taka leda a Hull City a shekarun 1950, sauran su ne Alf Ackerman da Norman Nielson .[6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Footballers Part One". African Stories in Hull & East Yorkshire.
- ↑ Samfuri:Hugman
- ↑ Samfuri:ENFA
- ↑ Samfuri:NeilBrownPlayers
- ↑ "467 Neil Cubie – On Cloud Seven".
- ↑ "Footballers Part One". African Stories in Hull & East Yorkshire.