Nemanja Radonjić

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nemanja Radonjić
Rayuwa
Haihuwa Niš (en) Fassara, 15 ga Faburairu, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Serbiya
Karatu
Harsuna Serbian (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Serbia national under-21 football team (en) Fassara-
  Serbia national football team (en) Fassara-
  Empoli F.C. (en) Fassara-
  Serbia national under-17 football team (en) Fassara2012-201365
  Serbia national under-19 football team (en) Fassara2014-201552
A.S. Roma (en) Fassara2014-
FK Čukarički (en) Fassara2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa wing half (en) Fassara
Nauyi 70 kg
Tsayi 178 cm

Nemanja Radonjić[1][2] (an haife shi a ranar 15 ga Fabrairu 1996) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Serbia wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya mai kai hari ko ɗan wasan gefe watau winger kenan, dan ƙungiyar kwallon kafar Torino a Seria A ta Italiya. Ya kuma wakilci tawagar kasar Serbia tun shekarar 2017.[3] [4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]