Jump to content

Ngbra-Zango

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ngbra-Zango

Ngbra-Zonga ƙauye ne a Jihar Filato, Nijeriya. Tana da nisan mil hudu daga garin Miango a karamar hukumar Bassa. Kauyen dai ya sha fama da hare-hare daga mayakan Fulani musulmi, musamman harin da aka kashe Matthew Tagwi, wani Fasto Kirista.