Nguendula Filipe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nguendula Filipe
Rayuwa
Haihuwa Luanda, 20 Mayu 1982 (41 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
G.D. Interclube (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa small forward (en) Fassara
Nauyi 72 kg
Tsayi 180 cm

Nguendula Filipe (an haife ta a ranar 20 ga watan Mayun 1982) ƙwararriyar ƴar wasan ƙwallon kwando ne na mata na Angola. [1] A gasar Olympics ta lokacin rani ta shekarar 2012, ta yi takara ga tawagar ƙwallon kwando ta mata ta Angola a gasar mata. Tana 5 ft 10 inci tsayi.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Ngiendula Filipe". London 2012. The London Organising Committee of the Olympic Games and Paralympic Games Limited. Archived from the original on 1 August 2012. Retrieved 12 September 2012.