Nicholas Mutu
Appearance
Nicholas Mutu | |||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
11 ga Yuni, 2019 - District: Bomadi/Patani
9 ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019 District: Bomadi/Patani
6 ga Yuni, 2011 - 6 ga Yuni, 2015 District: Bomadi/Patani
5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2011 District: Bomadi/Patani
3 ga Yuni, 2003 - 5 ga Yuni, 2007 District: Bomadi/Patani
1999 - 2003 District: Bomadi/Patani | |||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||
Haihuwa | 15 ga Yuni, 1960 (64 shekaru) | ||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||||||
Imani | |||||||||||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Nicholas Mutu Ebomo ɗan siyasan Najeriya ne. A halin yanzu mamba ne mai wakiltar mazaɓar Bomadi/Patani a majalisar wakilai. [1] [2]
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Nicholas Mutu a ranar 15 ga watan Yunin 1960 kuma ya fito ne daga jihar Delta. [1] [2]
Aikin siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Ya riƙe muƙamin shugaban ƙaramar hukumar Bomadi daga shekarun 1996 zuwa 1997. A shekarar 1999 aka zaɓe shi a ƙarƙashin jam’iyyar PDP a matsayin ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazaɓar Bomadi/Patani, kuma ya kasance ɗan majalisar tarayya har zuwa yau. Baya ga kasancewarsa Shugaban Kwamitin Majalisar Dokokin Neja Delta (NDDC) daga shekarun 2009 zuwa 2019, ya kuma yi aiki a wasu kwamitoci da dama. [1] [2] [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 1.2 "10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2024-12-28. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name ":0" defined multiple times with different content - ↑ 2.0 2.1 2.2 "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". www.nass.gov.ng. Retrieved 2024-12-28. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name ":1" defined multiple times with different content - ↑ "Legislator Details - ConsTrack Track and Report on Governement Funded Projects in Nigeria". www.constrack.ng. Retrieved 2024-12-28.