Jump to content

Nick Tsaroulla

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nick Tsaroulla
Rayuwa
Haihuwa Bristol, 29 ga Maris, 1999 (25 shekaru)
Karatu
Makaranta Southgate School (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Tsayi 178 cm

Nicholas Andrew Tsaroulla (an haife shi a ranar 29 ga watan Maris na shekara ta 1999) kwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda yake buga kwallo a matsayin dan wasan gefe na kungiyar County . An haife shi a Ingila, ya wakilci Cyprus a matakin yan kwallo matasa.

Ayyukan kulob dinsa

[gyara sashe | gyara masomin]

Shekaru na farko

[gyara sashe | gyara masomin]

Tsaroulla ya fara aikinsa tare da Whetstone Wanderers kuma ya koma makarantar Tottenham Hotspur yana da shekaru 12. [1][2] Tsaroulla ya sami nasarar aiki tare da yan kasa da shekaru 18 (ya lashe Kofin Koriya ta Kudu na 2014 da Kofin IMG na 2016) , amma saboda hadarin mota da yasaka ya sha wahala a watan Yulin 2017 ya sa aka sakeshi a karshe kakar 2017-18.[3][4][5][6] Daga baya ya kwashe shekara guda yana gyara lafiyarsa.[7]

A ranar 9 ga Mayu 2019, Tsaroulla ya shiga brentford a kan kyauta kuma ya sanya hannu kan kwangilar shekara guda, tare da zaɓi na ƙarin shekara.[8] Ya buga wasanni 31 na a lokacin kakar wasa daya da kulob din.[9] Ya fara fitowa a fagen wasa na farko a matsayin wanda yayi chanj a inda suka samu nasarar 2-0 ta a kan kungiyar Ipswich Town a ranar 10 ga Nuwamba 2020 kuma ya fara buga wasan farko a 1-1 tare da colchester united wata daya bayan haka.[10][11]

Crawley Town

[gyara sashe | gyara masomin]

Bayan horo na makonni shida tare da Crawley Town, Tsaroulla ya sanya hannu kan kwangilar shekara guda tare da kulob din a ranar 10 ga Oktoba 2020, tare da zaɓi na kara cike wata yarjejeniyar.[12] Tsaroulla ya ci kwallayensa na farko a matsayin babban dan wasa a fitowarsa ta bakwai a nasarar da suka samu 3-0 FA Cup a zagaye na uku a kan kungiyar Premier League a ranar 10 ga Janairun 2021. [13] A hirar da akayi dashi bayan wasan, Tsaroulla ya kusayin kuka, yana mai cewa "ya fita daga cikin kwanakin kunci ".[14] Bayan ya zira kwallo sau ɗaya a cikin wasanni 21 daya buga a cikin yakin neman shiga cikin teburin wasanni na shekakrar 2020-21, [15] [16] ya lashe lambar yabo ta Young Player of the Season da Goal of the Season.[17][18]

A ranar 11 ga Mayu 2021, ya sanya hannu kan sabon kwangilar shekaru biyu tare da zaɓi na ƙarin shekara. Zai yi bayyanarsa ta 100 ga kulob din a cikin asarar 3-1 ga Notts County. [19]

Notts County

[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 19 ga Yuni 2024, ya shiga Notts County kan kwangilar shekaru biyu tare da zaɓi na shekara ta uku.[20]

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

A shekarar 2019, Cyprus sun saka Tsaroulla a matakin yan kasa da shekara 21. [21]

Kididdigar aiki

[gyara sashe | gyara masomin]
Club Season League FA Cup EFL Cup Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Crawley Town 2020–21 League Two 17 0 3 1 0 0 1 0 21 1
2021–22 League Two 27 3 0 0 0 0 1 0 28 3
2022–23 League Two 28 2 0 0 2 0 0 0 30 2
2023–24 League Two 43 4 1 0 0 0 5 2 52 6
Total 115 9 4 1 2 0 7 2 131 12
Notts County 2024–25 League Two 1 0 0 0 0 0 0 0 1 0
Career total 116 9 4 1 2 0 7 2 132 12
  1. "Nick Tsaroulla". tottenhamhotspur.com. 15 June 2018. Archived from the original on 15 June 2018. Retrieved 10 November 2020.
  2. Empty citation (help)
  3. "Under-16s lift South Korea Cup". Tottenham Hotspur (in Turanci). Retrieved 12 May 2019.
  4. "Under-18s lift IMG Cup in Florida!". Tottenham Hotspur (in Turanci). Retrieved 12 May 2019.
  5. Hytner, David (11 January 2021). "Crawley's Nick Tsaroulla: 'Proving Spurs wrong gives me a lot of drive'". The Guardian (in Turanci). Retrieved 8 May 2021.
  6. "Player update". Tottenham Hotspur (in Turanci). Retrieved 12 May 2019.
  7. Empty citation (help)
  8. "Nick Tsaroulla joins Brentford B". www.brentfordfc.com (in Turanci). Retrieved 12 May 2019.
  9. "Nine players depart Brentford FC". www.brentfordfc.com (in Turanci). Retrieved 6 July 2020.
  10. Samfuri:Soccerbase season
  11. "Colchester United 1–1 Crawley Town". BBC Sport. 1 December 2020. Retrieved 2 December 2020.
  12. "Reds make double signing". www.crawleytownfc.com (in Turanci). Retrieved 10 October 2020.
  13. "Crawley crush Leeds in stunning FA Cup upset". BBC Sport (in Turanci). 10 January 2021. Retrieved 10 January 2021.
  14. Glover, Betty; Ollerenshaw, Tracy (11 January 2021). "Crawley's FA Cup hero Nick Tsaroulla's 'dark and difficult time'". BBC News (in Turanci). Retrieved 8 May 2021.
  15. Samfuri:Soccerbase season
  16. "Crawley crush Leeds in stunning FA Cup upset". BBC Sport (in Turanci). 10 January 2021. Retrieved 10 January 2021.
  17. Samfuri:Fchd
  18. Dunford, Mark (26 May 2021). "Crawley Town end of season awards: Nick Tsaroulla and Tom Nichols the winners". Crawley & Horley Observer (in Turanci). Retrieved 27 May 2021.
  19. Pole, Matt (11 May 2021). "FA Cup hero signs new deal at Crawley Town". Crawley Observer (in Turanci). Retrieved 11 May 2021.
  20. "Signing: Nick Tsaroulla". www.nottscountyfc.co.uk.
  21. "Four wins from five in Under-21 Qualifying on Friday". www.brentfordfc.com (in Turanci). Retrieved 7 September 2019.