Nico Mantl

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nico Mantl
Rayuwa
Haihuwa München, 6 ga Faburairu, 2000 (24 shekaru)
ƙasa Jamus
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
SpVgg Unterhaching (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Tsayi 1.93 m

Nico Mantl (an haifeshi ranar 6 ga Fabrairun 2000) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Jamus wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Danish Superliga AaB, a matsayin aro daga kungiyar Red Bull Salzburg ta Bundesliga ta Austria.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]